Ingredients

  1. 1 cup flour, melted butter 200grms
  2. 3 tbl spoons milk powder, some black seed
  3. 2 spoons sugar, some seasame

Steps

  1. Zaki hada sugar da fulawa da madarar kisa butter ki kwaba. Saiki irin wannan shape din ko whatever you want, saiki kantu (ridi) habbatus sauda akai saikisa a oven 30mns zaki gasa

Source: Read Full Article