Ingredients
- 1 cup Milk powder
- Sugar five tbl spoons, oil for frying
- Dry coconut, watar
Steps
Zaki hada dry ingredients dinki ki sami ruwa ki kwaba, kwabin yayi tauri saiki mulmula. Bayan kingama saiki dora frying pan a wuta kisa mai idan man yayi zafi sai kina soyawa until tayi brown.
Source: Read Full Article