Ingredients
- Spaghetti
- Fish
- Tattasai,attaruhu
- Vg oil
- Albasa
- Maggi
- Curry
- Kayan kamshi
Steps
Da farko Zaki daka kayan Miya ki kwashe a tukunya kisa Mai kisoya kisaka ruwa Dan dadai
Saikisa Maggi kayan kamshi da kifi ko nama saiki rufe kibarshi ya tafasa
Saikisa spaghetti kibarshi ya fara nuna saiki yanka albasa ki kibarshi ya karasa nuna shikenan saiki sauke
Source: Read Full Article